Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline" dan kun Mall of Aminu Daurawa Kano game da Tarihin Magabata na kwarai. Aplikasi din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin ko ko yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Aplikasi din kashi biyu ne, wannan ne na biyun sai ku duba cikin kundin aplikasi dina don ku sauko da kashi na farko.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB toko sai kuyi search, take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / alias saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.